Skip to content
Hausa Novel

Hausa Novel

My WordPress Blog

  • Batsa Zalla
  • hausa novels
  • Toggle search form

ANYA UBANA NE

Posted on April 4, 2026April 4, 2026 By Maiallura No Comments on ANYA UBANA NE

ANYA UBANA NE
PAGE 3
Daga: Hausa Novel Dot Com
Littafin: ZULFA’U SA’EED IBRAHIM
Gare ku masoya na, shin me ke faruwa ne? Har yanzu ban fara ganin comment ɗinku ba, rututu! Halan ko novel ɗin bai muku ba ne, shi ne dai har yanzu nake tunani 

🤔

. Ko na dai na posting ne?
Ranta a matuƙar bace take. Ta danna horn da gudu, mai gadi ya wangale mata get ɗin. Ta shige ta yi parking, ta fito ta rufe motar da ƙarfi, sannan ta shiga cikin gida. Kai tsaye dakinta ta wuce, ta faɗa kan gado, ta fashe da kuka. Babu abin da ke mata yawo a kwakwalwar ta illa zagin da wannan bawan Allah ya mata: “wawuya dakikiya jaka”.
Wani irin tsanarsa ta ji ya darsu a zuciyarta, tare da ƙara ɗaukar aniyar wulakanta shi duk inda ta sake ganin shi.
Abbas bai ci ma Ashraf ba sai a gidan iyayensa. Motar shi ya gani parke, ga kuma gabar motar ta lotso alamar an yi hatsari da ita. Kai tsaye ɗakin shi ya nufa da sauri. Ya turo ƙofar; ta buɗe kamar yadda yayi tsammani. Yana kwance a tsakiyar gado, fuskar shi na kallon ceiling.
Abbas ya karasa wajen shi ya ce:
“Ashraf, me ya same motarka? Hatsari kayi?”
Ashraf ya tashi ya zauna, yace:
“Wallahi wata dakikiya ce da bugan min mota kuma tayi zamanta aciki, ba ta fito balle ta bani hakuri. Wallahi da zan sake ganin ta, sai na tsinke ta da mari in ga uban da ya tsaya mata 

😳

.”
Ida nu Abbas ya zaro, yace:
“Me nake ji a bakin ka, Ashraf? Mace zaka mara? Kai acikin mazan ma ba kada abokin fada sai mace.”
Wani tsakin Ashraf ya sake ja sannan ya ce:
“Ba ka ga abin da tayi ba ne. Na san da ko kai sai mare ta. Na san irin yaran nan ne marasa tarbiya, wanda iyayensu suke bata su. Amma kuma duk inda na kara ganin ta, sai na ci mata mutunci.”
Abbas ya ce:
“Adai yi hakuri aboki na, ban sanka da fada ba.”
________________________________________
Sauran labarin Binafa da birthday:
“Daddy, yau ne fa birthday ɗin Unaisa. Ka fadamin, wani gift kake ganin zan siya mata? Kasan duk cikin kawaye na nafi ji da ita.”
Daddy ya ce:
“To ki bata Camry ɗin da kika sa aka kawo miki jiya, sai ki haɗa mata da 2000k. Ko ya kika gani?”
Binafa ta ce:
“Hakane dad, ka kawo shawara, amma kuma ina san motar.”
Daddy ya ce:
“Zan sa akawo miki wata gobe.”
Binafa ta ce:
“Thanks dad, that’s why I’m proud of you. Love you dad.”
Kuna sauraron littafin: ANYA UBANANE
Daga: Hausa Novel Dot Com
Kada ku manta ku yi:
Follow
Like
Share
Mun gode.

Daddy ya ce:
“Love you too, baby. Sai kuma akwai wani magana da nake so muyi idan kin dawo.”
Kiss ta manna masa a goshi ta ce:
“To dad, sai na dawo.”
Wani dogon wando ta saka wanda ya matse jikinta sosai, ko ina ka sura jikinta, yana bayyana. Sai wata ƙaramar riga da dakadan ya wuce cikin ta. Ta kama gashin kanta a tsakiyar kai, jelar ya zubo a tsakiyar bayan ta. Dogo takalmi ta saka. Da ka kalle ta, zaka ga kamar wata hamshakiyar karuwa ce.
Car key ɗin ta ɗauka ta nufi gymnasium inda ake gudanar da shagalin party. Hall ɗin cike yake da yan mata da samari, ba mai shigar arziki.
Binafa na shigowa aka soma ihu:
“Kasan Allah, Abbas, babu inda zan je! Kasan ni irin waɗannan waje ba zan je ba ne. Kai da kaga, zaka iya ganin hanya nan sai ka dawo.”
Abbas ya ce:
“Dan girman Allah, Ashraf, kazo muje wajan nan tare. Wallahi ba jimawa zan yi ba, gift kawai zan bata mujuyo. Idan banje ba, baza ta ji dadi ba. To, ina ruwa na?”
A hankali Ashraf ya fadi:
“Cool down, my aboki, dan Allah kayi hakuri, muje.”
Ashraf bai sake cewa komai ba. Abbas ya tada mota suka harba titi.
Dai-dai lokacin da Binafa ta rike hannun Unaisa suna yanka cake, su kuma Abbas suka shigo hall ɗin.
Dago kai Binafa tayi ta hango mutumin da tsana. Wani jus ta ɗauka ta watsa masa daga tsakiyar kansa har jikin shi, gashi dama fararan kaya ne a jikinsa. Nan da nan idanuwansa suka kada, sukayi jazur. Ranshi yayi matukar bacin fuska. Ya kalla ya tabbatar wannan yar iskar yarinyar ce da ta buga masa mota. Duk mutanen wajan hankalinsu ya dawo kansu.
Toooofah! Ko wani mataki Ashraf zai ɗauka?
Sai mun haɗu a next page.
Ku tuna: Comment, Like, da kuma Share ɗin ku shi ke Sani! Jin karsashin yin saurin suburbuɗo muku wani page ɗin!

Pages: 1 2 3 4 5 6 7 8 9
Uncategorized

Post navigation

Previous Post: D’AN FAARI Complete
Next Post: Gindi

Related Posts

Gindi Uncategorized
D’AN FAARI Complete Uncategorized
GIDAN UNCLE Complete Uncategorized
Доступ к играм и бонусам Vavada через зеркало Uncategorized
Vavada casino Uncategorized

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Archives

  • April 2026
  • November 2023
  • October 2023

Categories

  • Batsa Zalla
  • Uncategorized

Recent Posts

  • Wayyo Dadi Batsa
  • Yadda ake shan gindi da nono
  • Cin Gindi
  • Wayyo Nono na Gindi na
  • Kalaman Motsa Sha’awa

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on GIDAN UNCLE Complete

Copyright © 2026 Hausa Novel.

Powered by PressBook Masonry Blogs

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by